نَهَى عَنِ المُنَابَذَةِ، وَهِيَ طَرْحُ الرَّجُلِ ثَوْبَهُ بِالْبَيْعِ إِلَى الرَّجُلِ قَبْلَ أَنْ يُقَلِّبَهُ، أَوْ يَنْظُرَ إِلَيْهِ، وَنَهَى عَنِ المُلاَمَسَةِ، وَالمُلاَمَسَةُ: لَمْسُ الثَّوْبِ لاَ يُنْظَرُ إِلَيْهِ.
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 2144]
المزيــد ...
An rawaito daga Abu Sa'id Alkhudri -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi "Lallai cewa Manzon Allah ya hana Al-Munabaza: Kuma yana nufin Mutum ya jefa Rigarsa zuwa wani Mutum kafin ya juyashi, ko ya dubashi, kuma ya hana Al-Mulamasa: kuma yana nufin Mutum ya taba Tufa ba zai kalle ta ba"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]