1. Gida
  2. kashe kashe
  3. FIƘHU DA USULU

Sabuntawa Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan itace har sai sun bura ya hana mai saye da kuma mai sayarwa

عن عبد الله بن عمر- رضي الله عنهما- مرفوعاً: «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم نهى عن بيع الثمرة حتى يبدو صلاحها، نهى البائع و المُبْتَاعَ».

Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa -Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Sayen Yayan itatuwa har sai sun bura, kuma ya hana Mai saye da Mai sayerwa"

Ingantacce ne Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana cinikin 'ya'yan itatuwa har sai Alamar nunar su ta Bayyana, kuma yayi hanin ne ga Mai saye da mai siyarwa

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
UG ئۇيغۇرچە الأيغورية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية