كان كلامُ رسولِ الله صلى الله عليه وسلم كلاماً فَصْلاً، يفْهَمُهُ كلُّ مَنْ سَمِعهُ.
[حسن] - [رواه أبو داود والترمذي والنسائي وأحمد] - [سنن أبي داود: 4839]
المزيــد ...
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'ani alhali ina haila"
[Hasan ne] - [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]