kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Ya Allah, dan haka dan haka don haka yana cikin kariyar ka da kuma tunanin cikin unguwar ka, da hukuncin shari'ar kabari da azabar wuta, kuma ku mutane ne masu biyayya da yabo Ya Allah ka gafarta masa ka masa rahama, lallai kai mai gafara ne, mai jinqai
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Annabi mai tsira da aminchi su kara tabbata a gareshi ya bada labarin rasuwar Najjashi a cikin ranar da ya rasu, sai ya fito da su zuwa wurin sallah, sai ya yi sahu da su, ya yi kabbarori guda hudu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai cewa Abdullahi bn Abi Aufa yayi Kabarbaru Hudu a jana'izar 'ya mace, don haka sai ya tashi bayan ta hudu abunda yake tsakanin Kabbarorin biyu yana neman gafararta sai ya yi addu'a, sannan ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare sh - ya kasance yana yin hakan
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci