kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Hakkin musulmi akan musulmi guda biyar ne: Maida sallama, da gaida mara lafiya, da bin jana'iza, da amsa gayyata, da gaida mai atishawa
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance idan zai yi atishawa, yana sanya hannunsa - ko tufafinsa - a bakinsa, kuma ya runtse - ko matse - muryarsa da shi
عربي Turanci urdu
Idan dayanku ya yi atishawa, to ya ce: Godiya ta tabbata ga Allah, kuma dan’uwansa ya ce masa, Allah ya yi muku rahama. Idan ya ce masa: Allah ya yi maka albarka, Bari ya ce: Allah yayi muku jagora kuma ya yi sulhuIdan kun dafa kayan yaji, sai ku kara ruwa, kuma ku yi wa makwabta alkawari da ku.
عربي Turanci urdu
Idan ɗayanku zai yi hamma to ya riƙe bakainsa da hannunsa, domin cewa Shaiɗan yana shiga
عربي Turanci urdu
Haƙƙin musulmi akan musulmi guda shida ne" aka ce: Waɗannene su ya Manzon Allah?, ya ce: "Idan ka haɗu da shi to ka yi masa sallama, idan ya kiraka ka amsa masa, idan ya nemi nasiharka to ka yi masa nasiha, idan ya yi atishawa sai ya godewa Allah to ka gaishe shi, idan ya yi rashin lafiya to ka duba shi, idan ya mutu to kabi shi (ka bi jana'izarsa)
عربي Turanci urdu