kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Ya Manzon Allah, waninmu ya iya kwanciya da janaba? sai yace: E, zai iya, amma in yayi alwala.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Idan dayanku zai yi alwala sai ya sanya ruwa a hancinsa, sannan ya fato, wanda zai yi tsarki sai yi shi mara, IDan dayanku ya farka daga bacci to ya wanke hannayensa kafin shigar da su cikin abin alwala, domin bai san a inda hannunsa ya kwana ba.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ya ce: Ka ce: Ya Allah ka ji tsoron sammai da kassai, wanda ya san gaibi da shaida. Ubangiji kuma Sarki komai, Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman tsarinka daga sharrin raina da sharrin Shaidan da shirkarsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Wannan wutar makiyi ne a gare ku, don haka idan kun yi bacci, to ku kawar da ita daga gare ku.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Cewa Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya Kasance idan yai niyyar kwanciya, yakan sanya Hannunsa na dama karkashin kuncinsa, sannan ya ce: Ya Ubangiji ka tsare ni Azabar ka Ranar da kake tashin Bayinka"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci