AƘIDA GAME DA SAHABBAI ALLAH YA ƘARA YARDA DA SU

2lis din Hadisai

lis din Hadisai 2

Kada ku zagi sahabbaina, da a ce ɗayanku zai ciyar da zinare kwatankwacin dutsen Uhudu ba zai kai cikin mudun ɗayansu ba, ko rabinsa