kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Damantawa tana burge mAanzon Allah wafen sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa , da shaaninsa duka.
عربي Turanci urdu
Ban tava ganin wani mai gashin da ya sauko kafaxa ba cikin jajayan kaya yai kyau kamar Manzon Allah ba
عربي Turanci urdu
Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yayyafa ruwa wasu kuma suna shafawa
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga ranar da aka ci Makka da bakin rawani a kanta
عربي Turanci urdu
Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da koren raguna biyu a kansa
عربي Turanci urdu
Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne taguwa.
عربي Turanci urdu