عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «إذا وقع الذباب في شراب أحدكم فليغمسه، ثم لينزعه؛ فإن في أحد جناحيه داء، وفي الآخر شفاء». وفي رواية: «وإنه يتقي بجناحه الذي فيه الداء».
[صحيح، وزيادة أبي داود صحيحة] - [رواه البخاري، والرواية الأخرى لأبي داود وأحمد]
المزيــد ...
An karvo daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Manzon Allah: "Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]