lis din Hadisai

Da wannan aka Umarce ku? cewa ku riqa jifan littafin Allah da Shashinsa? kuma Al-ummai sun vata kafinku a irin wannan, lallai ku ba komai bane a cikin irin wannan, ku dubi abunda aka Umarceku da shi, kuma ku yi aiki da shi, wanda kuma aka haneku to ku hanu
عربي Turanci urdu
sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ba sa koyan wasu goman daban har sai sun san abinda ke cikin wadannan na ilimi da aiki
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce mini: «Ka yi mini karatu
عربي Turanci urdu
Lallai cewa kwatankwacin ma’abocin Alƙur'ani kamar kwatankwacin ma'abocin dabaibayayyun raƙuma ne, idan ya kula da su sai ya riƙesu, idan kuma ya sakesu sai su tafi
عربي Turanci urdu
Mun kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali mu muna samari, sai muka san imani kafin mu koyi alƙur'ani, sannan muka koyi alƙur'ani, sai imaninmu ya ƙaru da shi
عربي Turanci Indonisiyanci
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da mu Alƙur'ani a kowanne hali muddin dai bai kasance yana da janaba ba
عربي Turanci Indonisiyanci
Ku karanta Al-qur'ani abunda zukatanku suka fahimta, to idan kuma kuka sava to ku tashi ku barshi
عربي Turanci urdu