kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Shin ba ku sani ba cewa Musulunci ya shafe abin da yake gabaninsa, hijira kuma ya shafe abin da yake gabaninsa, kuma Hajji ya shafe abin da yake gabaninsa?
عربي Turanci urdu
Duk wanda ya halarci gawa har akai mata salla yana da kiradi guda,wanda kuma ya halarce ta har aka binneta yana da kiradi biyu,aka ce:menene kiradi biyu?yace:kwatankwacin manyan Duwatsu biyu
عربي Turanci urdu
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai
عربي Turanci urdu
Ku yi gaggawa da jana'iza, idan ta gari ce to alheri kuke kaita gare shi, idan kuma koma bayan haka ne, to sharri ne kuke sauke shi daga wuyayenku
عربي Turanci urdu