عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من احْتَبَسَ فرسًا في سبيل الله، إيمانًا بالله، وتصديقًا بوعده، فَإِنَّ شِبَعَهُ وَرِيَّهُ وَرَوْثَهُ وَبَوْلَه في ميزانه يوم القيامة».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya turke Doki Saboda Allah, don yayi Imani da Allah, kuma ya gasgata da Alkawarinsa, to cewa koshinsa da kuma Ruwansa da Bayan gidansa da futsarinsa ya na cikin abunda za'a auna Masa lada a Ranar Al-kiyama"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese
Manufofin Fassarorin