عن عقبة بن عامر رضي الله عنه سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: «سَتُفْتَحُ عليكم أَرَضُونَ، ويكفيكم الله، فلا يعجز أحدكم أن يلَهْوُ بأَسْهُمِهِ».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Ukubat Bn Amir -Allah ya yarda da shi- Naji Manzon ALlah SAW yana cewa: «Za'a bude muku kasa she, kuma Allah zai isar muku, saboda haka kada dayanku yayi wasa da Rabonsa»
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]

Bayani

Cikin wannan Hadisin akwai kwdaitarwa ga Musulmi a kan koyon harbi, da kuma kwarewa akan sa kuma koda ba a lokacin bukata ba ne zuwa gare shi; Saboda wancan yana daga cikin dalilan tabbatar da Nasara daga Allah, da Samuwar wadatuwa, da Arziki ga Musulmi.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur
Manufofin Fassarorin