عن أسامة بن زيد- رضي الله عنه- مرفوعاً: «قلت ُيا رسول الله، أتنزل غدا في دارك بمكة؟ قال: وهل ترك لنا عقيل من رِبَاعٍ؟ ثم قال: لا يَرِثُ الكافر المسلم، ولا المسلم الكافر
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An raito daga Usama bn Zaid -Allah ya yarda shi- zuwa ga Annabi "Lallai cewa Annabi yayi rangwame ga mai Ariyya: ya siyar da ita kafin ta bushe"? Sannan ya ce: Kafiri ba zai gaji Musulmi, ko kuma Musulmi ya gaji Kafiri"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Uighur Portuguese
Manufofin Fassarorin