عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم أنه قال: «من ابْتَاعَ طعاما فلا يَبِعْهُ حتى يَسْتَوْفِيَهُ»، وفي لفظ: «حتى يَقْبِضَهُ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da su- daga Annabi tsra da amincin Allah su tabbata a gare shi- yace:"Wanda ya sai wani abinci to kar ya sayar da shi har sai ya auna shi".
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Kasancewar karbar abinci bayan siyen shi na daga tabbatar ciniki,da kuma mallakar shi,sai shari'a mai hikima ta hana wanda ya sayi abinci kar ya sayar da shi har sai ya zo hannunsa kuma ya auna shi,ya zama karkashin mulkinsa.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin