عن عقبة بن عامر رضي الله عنه مرفوعاً: «مَنْ عُلِّمَ الرَّمْيَ، ثم تَرَكَه، فليس مِنَّا، أو فقد عَصَى».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
An karbo daga Ukubat Bn Amir -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi:"Duk wanda ya koyi Harbin Kibiya, sannan ya barshi ya Manta, to baya tae da mu, ko kuma hakika yayi Sabo"
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]
Ma'anar hadisin: Wanda ya koyi harba kibiyoyi kuma yake son yin harbi da injunan jihadi na zamani, sannan ya yi watsi da shi, ya yi biris da shi, "ba daga gare mu yake ba," wato ba ya daga mutanen shiriyarmu da Sunnarmu. Ko kuwa ya yi rashin biyayya? Wannan shubuhar ce daga mai ruwaitowa. Shin - Allah ya yi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ba daga gare mu yake ba ko kuma ya yi rashin biyayya."