عن علي رضي الله عنه : أن النبي صلى الله عليه وسلم طَرَقَه وفاطمة ليلاً، فقال: «ألا تُصَلِّيَانِ؟».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Daga Ali -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya bugawa Ali da Faxima da Daddare, sai ya ce: bakwa Sallar dare?
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]