عن ابن عمر رضي الله عنهما أن رسول الله صلى الله عليه وسلم كان يَرفع يَديه حَذو مَنْكِبيه إذا افتتح الصلاة، وإذا كَبَّر للركوع، وإذا رفع رأسه من الركوع، رفَعَهما كذلك أيضا، وقال: سمع الله لمن حَمِدَه، ربَّنَا ولك الحَمد، وكان لا يَفعل ذلك في السُّجود.
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...
Daga Abdullahi Dan UMar -Allah ya yarda da su- Manzon Allah tsira da aminci ya kasance Annabi tsira da amincin Allah-ya kasance yana daga hannayensa daura da kafadunsa in zai fara sallah,haka nan in zai yi ruku'u,da kuma yayin da yake dagowa daga ruku' sai ya ce Allah ya ji mai gode masa ya Ubangijinmu dukkanin godiya gare ka take, ya kasance ba ya yin haka a cikin sujjada
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]